Showing 39001 words to 42000 words out of 325849 words

Chapter 14 - BADAKALA

Start ads

20 Aug 2025

513

Middle Ads

gabanta, cikin wani yanayi yace "Yanzu dan Allah Maryama baki ji kunya ba?"

A hankali ta d'ago kai ta kalleshi tace "Kunya kuma? Ta me fa?"

Girgiza kai yayi yace "Maryama me waccen yaron zai miki? Idan dan kud'i kike siyar da mutumcinki na baki kud'i Maryama dan ki tsira daga rainin irin wannan yaran, idan kuma dan jin dad'i kike bud'a farjinki ga kowane d'a namiji, domin Allah me waccen zai iya yi miki? Me zai hana ki nemi cikakken namiji wanda zaki san ya shige ki har ma ya sakaki kukan dad'i ko na wahala, amma waccen da ko kaciyarshi bata gama warkewa ba tsiyar me zai tsinana miki? Ni fa da aure nake sonki, Maryama dan Allah ki taimaka ki aure ni ko na kwana d'aya ne, ni kuma zanyi k'ok'ari na ga na gamsar dake ta kowane fanni har ki yarda ki zauna dani, amma wannan abun kunya dame yayi kama, yaron da na tabbatar kud'in daya biyaki shi kanshi k'uru ce yayi ya baki su saboda shed'an na k'awata mishi yin zinar, mtssss."

Duk da ba cikin hargagi yake maganar ba amma ta tabbatar ranshi ne ya b'ace, mik'ewa tayi ita ma cikin b'acin rai da fitar da hawaye a idonta tasa hannunta ta fito da kud'i a rigar nononta ta warware su, jaka biyu ce nuna mishi tayi tana fad'in "Kaga abinda ya bani, wannan kuma zan ci abinci da su na tsawon kwana uku ni da 'yata, malam ka fita a harka ta mana, soyayya ce nace banayi ka shafa min lafiya mana, ko ana so dole ne?"

Sai kuma ta fashe da kuka ta koma ta zauna kamar an turata, cikin kuka ba tare data kalleshi ba take fad'in "Taya kake tunanin zan ji dad'in rayuwata? Taya kake tunanin ina farin ciki da abinda ke faruwa da ni? Waccen yaron fa bai fi sa'an k'ane na ba na biyu, amma yau ni ce na kwanta yaron can ya nemi yanda yake so, meye anfanin rayuwa ta Junaid? Me yasa iyayena zasuyi min haka? Me yasa wannan mutumin da ko sunanshi ban sani ba ya tafi ya bar ni da 'yarsa? Me ya kamata nayi yanzu? Junaid ka fahimci wani abu, duniya yanzu ba'a taimako dan Allah sai dan abinda zaka bayar ko za'a samu daga gareka, da irin hakane aka lalata min rayuwata, kuma da hakanne ma yanzu ake ci gaba da gurb'ata min rayuwar."

A hankali ya zauna akan dakalin cikin sanyin jiki ya kalleta yace "Maryama rayuwarki na da anfani, kuma tabbas yanzun rayuwarki a gurb'ace take, amma idan har kin so canzawa kuma kika bani dama wallahi zaki dawo sabuwar mace kamar babu abinda ya tab'a faruwa dake, dan Allah Maryama ki amince da soyayya da nake miki, wallahi babu nufin cutarwa ko sharri a zuciyata, ni zan zama miji na gari a gareki, sannan zan zama uba da za ayi alfahari da shi ga 'yarki Huda, ki amince ki bani linzamin ragamar rayuwarki, zan d'aukeki na kaiki cikin ahalina kuma farin cikina, kema zaki zama d'aya daga cikin dangina."

Shiru tayi sai yar shashek'ar kuka da take tana tunanin abinyi, tabbas tun zuwanta garin nan a cikin manya manyan mutanen da take jin labarinsu a gari akwai ahalin Gaga, wanda suke ji da iko, matsayi, da kuma naira, ahali ne daya tara yan boko sosai kuma bokon ta musu rana, matsalarta d'aya shine tana jin tsoron shiga cikin babban dangin irin wannan saboda abinda ka iya zuwa ya dawo, tana cikin wannan tunanin Iklima suka fito suma, saurayin wucewa yayi inda Iklima ta kallesu tace "Mari kina nan dama? Ai na d'auka kin tafi da naga mutumin na ki ya zo."

Mik'ewa tayi tana k'ara share hawaye tace "Mu tafi kawai."

Wucewa tayi ita kuma zata wuce Junaid yace "Iklima dan Allah zan iya sanin labarin Maryama? Dan na fahimci abun na damunta kuma kamar tana yi ne ba da son ranta ba."

Rik'e hab'a tayi tace "πŸ€” Ni! Rufa min asiri, wallahi ba zan iya fad'a maka komai ba a game da ita har saita bani izini."

Kallonta yayi yace "Bima'ana dai kinsai komai?"

"K'warai kuwa na sani."

Saida ya kalli Maryama dake tafiya ko d'an kwali babu a kai sai riga da siket d'in ta na atamfa ko waiwaye babu yace "To dan Allah inhar ke masoyiyarta ce ta gaskiya ki fad'a min asalin Maryam, ma'ana garinsu, iyayenta, inda da inda suke zaune, idan kika min haka kin gama biyana a rayuwa, ni kuma zan tabbatar na gyara rayuwar k'awar ki da yardar Allah."

Ajiyar zuciya ta sauke tace "Ina k'aunar Mari, kuma ina sonta da shiriya kamar yanda nake so wa kaina, ni labari na bai kai na ta muni ba, dan ni na fito ne da son raina, hasalima ina gari d'aya da iyayena, amma ita na ta labarin akwai tausayi ciki, kuma sau da dama ina cewa ta sake komawa gida, watak'ila mahaifiyarta ta yafe mata, amma sam bata saurare na saboda tayi hushi ita, dan haka zan fad'a maka komai daya shafeta ko da hakan na nufin zamu samu matsala, nasan daga baya zata fahimce ni kuma ta yafe min."

*Bara muji tarihin Mari.*

Nuna mishi dakalin tayi tace su zauna, bayan sun zauna ta saita nutsuwarta tace "Maryama 'yar asalin garin *GourΓ©* ce dake yankin *Diffa*, tana rayuwa kamar kowa ita ma tare da iyayenta, ita kad'ai suka haifa a duniya, dan haka suke matuk'ar sonta musamman mahaifinta, tana samun duk wani abu da take so a duniyar nan, mahaifinta na nuna mata gata duk da cewa ba mai k'arfi bane, tana karatunta na islamiyya da boko, suna tsaka da rayuwarsu cikin farin ciki wata rana mahaifinta yayi had'ari da moto, munanan raunikan daya samu ne suka jaza mishi kwanciya jinya na tsawon shekara biyu kwance a gida, k'afafun shi basa takuwa haka ma ko zama baya iya wa sai kwanci, wannan rashin lafiyar tashi ita ta jijjiga Mari da mahaifiyarta, ta kai ta kawo sun cinye duk wani abu da suke da shi, yan uwa kuma babu mai k'arfin da zai iya d'auke musu wannan nauyin, sun shiga matsi da takura ta yanda Mari har karatunta ya samu matsala, da haka suke rayuwar babu dad'i, rana tsaka sai wani ciwon ya taso mahaifinta a gaba, bayan sun kaishi babbar asibiti ne aka tabbatar musu da hantarshi kuma ta samu matsala, yana buk'atar aiki da gaggawa, haka ma k'ashin bayanshi a karye yake, da k'yar dangi aka samu aka biya kud'in da aka mishi radion (scanning) d'in ma, hakan yasa ido suka raina fata akan kud'in da za'a mishi aiki, gashi ance aikin hantar sai a *zinder* za ayi, kwanansu biyu a asibiti suka ce zasu sallamesu tunda basu da niyyar biyan komai, a yammacin ranar Mari tayi kuka sosai saboda ikrarin da sukayi na sallamarsu, bayan sallah magriba mahaifinta ya dinga wani abu kamar na fitar rai, hakan yasa hankalinsu tashi Mari tana kuka tace ita zata fita ta nemo kud'in, babu wanda ya kula da ita saboda kowa ya rud'e, tana fita kuma ana iska hadari ya had'e gari, sam wannan bai dameta ba haka ta d'auki hanya ba tare da sanin ina ta dosa ba, tayi tafiya mai tsayi aka sako da ruwa kamar da bakin k'warya, ruwa ake sosai tare da iska mai k'arfin gaske, kan hanya babu kowa sai motoci dake wucewa suma ba akai akai ba, duk motar da ta zo wucewa haka zata daga hannu tana neman su tsaya, amma babu mai kallonta bare tasa ran a taimaketa, cikin hakane wata k'aramar mota mai kyau ta zo wucewa a hankali, kamar a mafarki tana d'aga mishi hannu harya wuce sai kuma ya yo baya baya ya tsaya, saurayin matashi ne a cikin motar da ganinshi kamar mai hankali, zuge glas d'in motar yayi ita kuma ta lek'a cikin kuka tace...

"Dan Allah malam ka taimake ni kamar yanda Allah ya taimake ka, mahaifina ne bashi da lafiya yana asibiti kwance, ka taimaka min dan Allah karya mutu."

Kallonta yayi yace "Wane asibiti yake."

Da sauri tace "Babba, babba ce."

Jim yayi kafin ya bud'e mata k'ofar yace "Shigo muje ko."

Da sauri ta shiga ta ja k'ofar ta rufe, kallonshi tayi tana tattare hijabinta tace "Nagode."

D'an motsa bakinshi kawai yayi ya tada motar ya wuce, ita kuma sai tattare kayanta take saboda a jik'e suke sharaf har zuba ruwan keyi, yanda suke tafiya a hankali haka ma rywa suke fara dama dama, amma abinka ga ruwan sama sai kuwa wasu ruwan suka sake gabcewa da k'arfinda yafi na baya, hakanne ya tilasta mishi paka motar ya kalleta yace "Ruwan nan sunyi k'arfi dayawa, mu jira su rage sai mu tafi."

Kai kawai ta d'an jinjina mishi dan ita da a k'asa take babu abinda zai tsayar da ita, a hankali taga yana k'ara kwantar da kujerarshi baya idonshi a lumshe, da ganinshi zaka san kamar akwai abinda ke damunshi shima, lokaci lokaci sai Mari ta juya ta kalleshi amma shi idonshi rufe kamar zaiyi bacci, tunanin mutumin dake son taimaka mata shima a damuwa yake yasa Mari cewa "Mmm...ala..m l...afiy...a? Ko baka da lafiya ne?"

Sam Mari bata tab'a fahimtar muryar da tayi magana da ita ba zata sake d'aukar hankalin mutumin, a hankali ya bud'e ido saboda yanda tayi maganar ya sake tayar mishi da tsikar jikinshi, tasowa yayi daga kwanciyar da yayi ya sake kallonta zaiyi magana, sai kuma ya kalli jikinta wanda ke jik'e da ruwa duk jikinta ya bayyana, duk da zaune take amma saida ya sake jin wani abu, take a wurin shed'an ya fizge shi yaji ya rasa duk wani k'arfin kare kanshi daga abinda zuciyarshi ke raya mishi daya aikata.

A hankali ya kai lallausan hannunshi ya jawo hannunta da yayi sanyi saboda ruwa, bai sauke hannunta a ko ina ba sai kan hantsar wandonshi, yana jin tafin hannun mace ya sauka a inda ke mishi k'aik'ayi sai kawai ya lumshe ido ya sake matse hannunta had'e da nashi hannun, ita kuma da tsoro ya rufeta fizgo hannunta tayi tare da sakin k'ara, da sauri ya kalleta idonshi jawur dasu sai lumshesu yake, cikin k'ak'aro magana yace "Bbbbanda lafiya, ki ta...ima..ka min."

Cikin firgici ta juya da k'arfi ta kama hannun motar zata bud'e ashe tun shigarta ya rufeta ruf, juyowa tayi ta fashe da kuka tace "Dan Allah malam kayi hak'uri karka cutar dani, neman taimakon ne na..."

Yanda ya k'ura wa bakinta ido da fuskarta ne yasa yake ayyana kyawunta, bai bata damar k'arasawa ba ya fizgota ya had'e bakinshi da na ta, matseta yayi sosai a jikinshi yana kiciniyar yaye mata hijabi, dukanshi ta fara da hannayenta tana tura shi baya tana so ta raba bakinsu, yana jin haka amma kamar bashi take duka ba duk da kuwa har abincinshi take kuma yana jin zafi, sam baya hayyacinshi bare ya fahimci warin da kanta keyi wanda baya samun gyara saboda rashin kud'i gashi kuma ruwa sun dake shi, yanda suke kokawa yasa bai iya cire mata hijabin ba, dan haka ya kwantar da kujerarta ya bi kanta ya taushe ta, yanda take bille bille da neman taimako ne yasa ya raba bakinsu ya kaishi saitin kunnanta ya rad'a mata "Kiyi shiru ke, ba wani abu bane ba, ni zan taimaki mahaifinki har ya samu lafiya, zan baki kud'i masu yawa idan kika barni, kuma fa ke kika tambayeni..."

Yana cikin maganar kuma yake fito da kayan aikinshi😎da hannu d'aya, hannun yasa ya janye siket d'in ta yasa hannu ya shafi cinyarta, jin hakane yasa ta mishi wata bangaza har saida ya kaiwa k'ofa karo, tashi tayi zaune tana neman hanyar arcewa, cikin jin zafi ya sake haye ruwan cikinta ya fara tattare mata siket d'in, ihu ta fara wanda yasa shi rufe mata baki da hannu d'aya, yanda ya sakar mata nauyi ta ji ko numfashi ba tayi da kyau yasa ta saduda cikin kuka tace "Dan Allah malam ka taimake ni kar ka cutar dani, ni fa taimako kawai na nema wurinka, mahaifina yana can rai a hannu Allah karya mutu bana kusanshi."

A wannan lokacin hanya kawai yake nema, d'an wandonta daya sha jiki ya fizgoshi da k'arfi ya k'arasa cirewa, wani kukan tasa da k'arfi ta yunk'ura, k'ara dafe mata baki yayi yace "Shiiiii, ki kwantar da hankalinki kinji."

Da k'arfi tace "Ba zan iya ba, wallahi ni ba yar iska bace, ban tab'a iskanci ba, ka dubi Allah ka rabu da ni."

Cikin wata shegiyar murya yana cikin neman hanya yace "Babu komai fa a ciki, wallahi nima ba d'an iska bane, tsautsayi ne yasa ni kallon abinda ya d'aga min hankali, ke kuma sai kika shigo hanyata, hakan na nufin Allah ne ya sama min mafita, dan Allah ki nutsu kar kisa na ji miki ciwo dan wallahi ban tab'a yi ba."

Cikin azababben kuka tace "Tsoro nake ji, ban tab'a yi ba, kai ni wallahi ban tab'a ganin yanda akeyi ba, kuma fa ance ta haka ake samun ciki na mutum."

Jin abu na shafar ta a gabanta yasa ta sake rud'ewa tace "Idan fa ciki ya shiga jikina sakamakon hakan? Ya kake so na yi? Wai kai baka da imani ne?"

Take Jibril ya danna kanshi cikin matancin Maryama ba tare da sadaki ba ko tunanin wani abu, cikin kuka ta furta "Wayyo zai kashe ni."

Shi kam yana jin shi a sabuwar duniya sai kawai ya fara tafiyar da ita kamar wata mai ido bud'e, tsabar jarabar tashi a kusa take ko minti biyu baiyi ba ya samu sauk'i da nutsuwa, kwantar da kanshi yayi kan k'irjin ta zufa na keto mishi, Maryama kam tayi shiru sai kuka take na bala'in rad'ad'in da take ji a jikinta, jin baya da niyyar d'aga ta yasa ta tattaro k'arfin ta ta tureshi, yana d'agata sai yaji wata irin kunya da dana sani sun rufeshi lokaci d'aya, fita yayi daga motar yana gyara wandonshi duk da ruwan dake sauka jikinshi, kifa kanshi yayi jikin motar wasu hawaye ya fara yi na takaicin abinda ya faru, shi yanzu taya ma zai fara kallon yarinyarda ko sunanta bai sani ba, shin me zai fad'a mata ta yarda da shi? Ya zaiyi da ita? Da wane ido zai kalleta?

Yana cikin son sanin amsar wannan tambayoyin yaji an bud'e mota an fito, da sauri ya d'ago idonshi yana k'yakk'yabta ido saboda ruwan dake sauka akai, yarinyar ya gani sai faman gyaran jikinta take tana k'ok'arin daidaita tafiyarta, da gudu yasha gabanta yana kallon fuskarta yace "...

*Allah ka gafarta mana.*πŸ‘
29/05/2020 Γ  11:23 - Ummulkhairi: πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨
*BADAK'ALA*
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨

*Labarin Gaske*

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_

*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._

*SADAUKARWA GA*

πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦ _*AHALI NA*_πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦

πŸ‡³πŸ‡ͺ *TAURARIN NIGER*
```(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)```

_Bismillahir rahamanir rahim_

_5_


"Yaranku fa ya fito da gwanarshi."

A tare suka kalleta sai lieutenant da yayi saurin cewa "Ah da kyau, wacece wannan? Ina fatan dai yar gidan nan ce ko? Dan kunga muna da 'yan mata dayawa masha Allah, kamata yayi ace muna musu auren zumunci."

Murmushi tayi cike da kunya tace "Ai kayanka ya tsinke a bakin kaba, domin kuwa ma a cikin 'ya'yanka ne."

Cikin fara'a yace "Wai kina nufin 'yan biyu na?"

Kai kawai ta d'aga mishi alamar eh, dukansu farin ciki ne ya bayyana a tare da su, suna tsaka da tattaunawa ita kuma harta juya zata tafi ta ji murya Zeituna tace "Aunty babu wani abu da za ayi? Gida nake son tafiya."

Dukansu da mamaki suka kalleta banda colonel da ko kallonta baiyi ba, Soueba mamaki ne ya hanata magana, dan duk ma'aikatan gidan babu mai kwana anan sai *Nana* dake budurwa, ita ma kuma saboda ba 'yar garin nan bace, sannan wani lokacin Hajia na neman abun ci kuma tafi son na ta, amma banda ita duk sauran suna tafiya ne bayan sallah isha'i, amma ga Zeituna har goman dare kuma bata san tana nan ba sai yanzu, a cikin kallon da take mata ne na tuhuma ta fahimci hankali da idon Zeituna suna kan lieutenant, abun al'ajabin shine kallon da take masa yasa ta kasa fahimtar yanayin dake fuskarta, shin tsantsar *so* ne take hangowa ko kuma *k'auna* ce, wata k'akk'arfar ajiyar zuciya ta sauke ta saci kallon lieutenant d'in, amma shi sam baisan ma tanayi ba sai hirarsu suke, sake kallonta tayi tace "Ba komai Zeituna, zaki iya tafiya gida, amma ki kula dan Allah dan kinga dare yayi, kuma ke gashi unguwarku da duhu akan hanyar."

Saida Zeituna ta k'ara kallon lieutenant sannan tace "To aunty, saida safe."

Juyawa tayi zata wuce ta sake kafeshi da ido ta sunkuya tace "Abban Ammar saida safenku."

Take ya kalleta shi da Labaran suka amsa da "Saida safe."

Fita tayi daga gidan bayan ta sauke ajiyar zuciya, murmushi tayi sosai kamar mahaukaciya kuma saita dinga tsalle tsalle tana dariya harda juyi akan hanya tana farin ciki kawai saboda ta ga lieutenant kuma lafiyarshi k'alau, dan ita bata san tafiyarsu ba saida ta ankare daya wuce lokacin dawowarshi ne hankalinta ya fara tashi, shiyasa ta kasa tafiya gida tace ko zata kwana sai taga ya shigo dan ta tabbatar da lafiyarshi lau, tana cikin haka wani mai moto daya karyo kwana suka kusa had'ewa da ita, odar daya danna mata ce tasa ya dawo hankalinta, cak ta tsaya dan ta d'auke ma ya bige ta ne, masha Allah mai moton shi kuma da manyan idonshi kamar zasu fito waje ya k'ura mata ido, a ranshi yake ayyana kaga wani irin gamdakatar, yarinyar da nake nema gata na samu a cikin dare, duk da dai ya k'are mata kallo amma a wajenshi mai neman biyan buk'ata ba komai bane, tana samun kulawa zata wanke tayi fess, ita kuma sai lokacin ta dawo hankalinta ta tuna inda zataje, waro ido tayi ta dafe k'irji tace "Na

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login