Showing 207001 words to 210000 words out of 325849 words
jirginsu zai d'aga, wanda hatta passeport da visa duk Ummyn ta d'auki nauyinsu a kanta. Tasan kuskure take aikatawa, amma ta riga da ta bar gini tun ran zane, gashi dalilin kuskuren da d'anta ya aikata yau ta wa mijinta k'arya cewa wata hud'u zatayi, dan farko bai so tafiyar ba ko kad'an saboda cikin da yake tunanin tana da shi, da k'yar ta shawo kanshi ya barta da tace wata hud'u ne kawai, gashi shima dalilin k'aryar data mishi har saida ya fad'awa Alhaji ya ma Hajia magana kan a barta ta tafi, ita kam yau ina zata saka kanta ne?.
Tafiyar Hajia saoudia abubuwa sun rage yanda kowa ke abinda ya so, Alhaji dai dama ba mai zafi bane ko tsanani, shi kai ko fad'a ma da wuya kaga yana wa mutum, mafi yawan lokaci ko ya wuni gidan zai wuni a cikin jardin (guardin) ne, ko kuma wajen wasu harkokinshi na daban, amma yau daya zama zata dawo duk sai jikin kowa yayi sanyi, masu girki sun baje bajintarsu duk dan su faranta mata, sai dai duk da haka sun had'a da addu'a kan Allah yasa ta so abinda suka mata ba tare da tayi k'orafi ba.
*Ta farka* ne saboda fitsarin daya cika mata mara, zaune ta tashi cike da kasala kafin ta yaye zanin rufar ta sauka ta shiga ban d'aki, saida ta rintse ido saboda zafinda take jin sanda take fitsarin, tana kammalawa ta kara ruwa da na d'umin da take ajiya kafin ta fito, sai lokacin ta iya jin sanyin dake akwai wanda hakan ke nuna lokacin sanyin ne zaiyi, sake komawa tayi kan gadon ta kwanta taja zani ta rufa ruf, har zata gyara kwanciya taji ya jawota jikinshi ido rufe yana fad'in "Me zakiyi da abun rufa bayan gani? Ni ne gadonki kuma abun rufarki."
Tashi yayi ya mata runfa ya had'a goshinshi da nata yana kallon idonta yace "Kina lafiya duniyata?"
Saida ta sakar masa murmushi tana lumshe ido tace "Lafiyata lau duniyata, bacci kawai nake ji, yaron nan naka baya barina bacci saboda yawan tashi fitsari."
Dariya mata yace "Ki barshi lokacinshi ne yayi, idan kuma kina so idan kina jin fitsarin ki dinga tashi na saina tsotse miki shi."
Cikin dariya ta yamutsa fuska tace "Ta yaya?"
A hankali ya fara yin k'asa yana d'aga rigarta sama dake iya gwiwanta yana fad'in "Kamar haka." Saida ya tabbatar ya cire rigar daga jikinta da wandon rigar, zanin rufar yaja musu ruf yayin da ya fara bata kulawa yana tsotse mata fitsarinπ (Sis Chappa karki karanta wurin nan zuciyarki zata buga), cikin k'ank'anin lokaci ya gama rikita mata lissafi yana neman gangarawa, Allah ya sani baya gajiya da ita, sai dai duk da haka bai iya manta daren farkonshi da yar uwarta ba, wannan daren na musamman ne a wurinshi, amma Amna fa ba baya bace ita ma wajen gamsar dashi kamar yanda yake so, jin yana saisaita manyan kayan zai turasu babban birni yasa ta d'ago da kanshi ta kalleshi cikin shagwab'a tace "Yah Ammar, bacci nake so nayi fa."
Saida ya sumbaci kumatunta tare da da saka mamanta a bakinshi yace "Ai shi salon yaki iri iri ne, wani magaucin naka zai fi kyau ka masa shigar dare, wani kuma shigar safe ta dace dashi yanda zaku ga juna ga da ga, ina so na kashe mak'iyina ne wanda suke son min kutse a cikin dare saboda tunanin bacci nake a wannan lokacin."
Bushewa tayi da dariya ta k'ara jawo kanshi ta d'ora bakinta kan nashi tace "Kai na musamman ne jarumin mijina."
Had'e bakinsu tayi ta shiga tsutsa tana wasa da harshenshi yanda tasan yafi so, numfashi ta sauke mai k'arfi tare da sakin bakinshi saboda yanda ya shigar da kanshi jikinta, yana fara hak'arta ta kalleshi tace "Yah Ammar, ina son zama da kai, na fahimceka mijina, a baya muna maka kallon wani mugu, ashe duk dan bamu zauna da kai bane, ka yafe mana dan Allah, *ina sonka* sosai."
Wani k'arfi ne yaji da yasa shi k'ara gudu da aukin abinda yake yi, bai ce mata komai ba ya ci gaba da aiki tuburan, saida yayi lak'was kafin ya saka harshenshi cikin kunnenta yana d'an wasa dashi ciki, ya jima yana mata haka har bacci ya fara ridarta taji yace "Nima haka, *ina sonki*, ni naki ne ke kad'ai kamar yanda ke ma tawa ce ni kad'ai, Amna ko bayan raina zaki ci gaba da zama tawa, idan kuwa wani yayi k'ok'arin rab'ar inda kayana suke, to wallahi zanyi fatalwa na addabi kowa, ke ba wai ke da shi hatta wanda suka halarci d'aurin aurenku sai sun shiga dubu uku, kinji ko."
Bushewa tayi da dariya sosai ta ture shi daga jikinta ta tashi, ban d'aki ta shiga ta had'a ruwan d'umi dan yin wanka, yana shigowa ya gani yace "Ruwan zafi? A wannan lokacin? Kina matar soja kina jin sanyi."
Juye ruwan yayi a banza hakan yasa taja baya tace "Allah yah Ammar ba zan iya dasu ba sanyi nake ji sosai."
Jawota yayi da tsiya yace ai sai tayi ko bata so, da k'yar da lahaula ta d'anyi wankan sama sama mai had'e da alwala, tana idawa ta mik'e zata jawo towel ta fito ta barshi ya rik'eta, saida ya tsaya da ita gaban dogon panpo ya kunna musu ruwa, saida ta zabura zata ja baya ya rik'eta ya rumgumeta a jikinshi, tun daga saman kai har k'afafu ruwan ke saukar mata, haka yasa ta rirrik'e shi gam ta danna kanta cikin k'irjinshi sai numfashi da take a hankali baki bud'e, saida ya tabbatar ya gama abinda yake kafin ya d'aura towel a k'ugunshi ita kuma ya sumgumeta hakanan ya fito da ita, ajeta yayi tsaye yace "Karki saka kaya ina zuwa."
Ko da taji haka tasan me yake nufi, kenan zata kwana babu kaya ko? Tana kallo ya d'auke zanin gadon ya d'auko wani zai canza, yana idawa ya zo inda take ya kamata suka nufi gidan yana fad'in "K'anwar kankana kenan sarkin ruwa, ke fa kamar gulbi kike."
It dai k'ala ba tace ba sai son ta ganta cikin zanin rufa ta rufe, suna kwantawa ya k'amk'ameta sosai suka lullub'a cikin zanin nan yana ta ci gaba da wasa da jikinta, ba wuya bacci ya d'auketa shi kuma yana ganin haka ya tashi ya je d'akinshi ya sako doguwar riga ya dawo, sallah ya kabbara bai kuma jima da farawa sai aka fara kiran sallah asuba, saida yaje masallaci yayi sallah ya zo da niyyar tashinta, yana shigowa ya ganta ta fito tayi alwala ita ma.
Tunda sanyi safiya sosai mota uku ce ta rako Hajia zuwa gida, duk gidan na wasar baki na ganinta wanda bai kai ciki ba, kowa yaje ya kwashi gaisuwa da yi mata sannu, sai da rana ta fito sosai sannan ta fito waje, kaf saida ta zagaye gidan tana duba abinda aka b'ata dan anga bata nan, haka ta dawo falonta nan ma ta ga komai yana yanda yake sannan ta zauna, lokacin ne Maryama ta shigo gaisheta tare da Huda a bayanta, Hajia na ganinta ta sake d'aure fuska, har suka k'araso bata daina mata wani banzan kallo ba, ita ma cikin rashin kunya a tsaye ta kalleta tace "Anzo lafiya?"
Wani kallon kin ma rainani ta mata tace "Ban fad'a miki bana son ganin wannan shegiyar 'yarta ki a falona ba?"
Fuska a had'e tace "Shegiya kuma? 'Yar tawa?"
"Eh 'yar taki, ko kin manta hanyar da kika sameta ne?"
Saida tayi wata tsayuwar rashin mutumci kafin tace "A gaskiya Hajia bana so ana kira min 'ya da shegiya, idan ba haka ba fa akwai matsala."
Gyara zama Hajia tayi zatayi magana sai Zeinabu dake nesa dasu tace "Ke Maryama, yanzu Hajia zaki wa rashin kunya, wai ke wace irin fitsararra ce ne?"
Kallon Zeinabu tayi tace "Ki shinshina kiji mana, kunga nifa gaskiya ba zan d'auki wannan wulak'ancin ba, haka kawai daga shigowa gaisheki sai ku hau mutane da jaraba."
Zeituna da fitowarta kenan daga madafa ne tace "Maryama, shin bai ci ace kin girmama mutanen nan ba duba da matsayinsu a gurinki."
Husseina dake zaune kan d'aya daga cikin kujerun teburin cin abinci ce tace "Ke Maryama ya isa haka, wuce ki koma d'akinki bana son hayaniya."
A hassale ta kalli Zeituna tace "Wane matsayi? Wane matsayi garesu gare ni? To idan ni na tuna su ki tambayesu suna tunawa da hakane? Sam basa kallona da mutumci saboda karuwa ce ni, to ai kunsan da haka kuma kuka barshi ya aureni."
Daga zaunen nan Hajia tace "Yayi marar kunya, to dama wa zaiyi tsammanin ki girmama shi a gidan nan duba daga inda kika fito, sannan ki sani wallahi da Junaid ya bi ta tawa da ko a hanya ya ganki saiya tofar da yawu, dan haka yanzun nan ki fitar min a falo tare da shegiyar 'yar nan ta ki."
Cikin jin zafin maganar Maryama tace "Shegiya? To kuji da kyau Nurul Huda ba shegiya bace, ita ma nan gidan ubanta ne kamar yanda kowane yaro ko ganin gidan ubansa ne nan, wallahi ko aure na da Junaid ya k'are ni zan bar gidan nan amma banda ita."
Wani kallon marar hankali suka bita dashi dukansu kafin Hajia tace "Au! Wai dama rashin hankalin naki har ya kai haka? To yaushe yayi adaptΓ©nta a matsayin 'yarsa? Kina da hujjar anyi haka?"
Ita ma wani murmushin baku da hankali ta musu tace "Ba ina nufin gidan uban bogi ba, uba mahaifi nake nufi wanda ya haifeta, wanda ta fito ta tsatsonshi."
Sallama Junaid yayi wanda ya shiga can bai sameta ba ya shigo nan, da sauri Hajia tace "Yawwa k'araso, zo ka fad'a mana yaushe wannan aljanar yarinyar ta zama 'yarka?"
Murmushi tayi tace "Zaku jijjiga idan kuka ji ubanta na asali a gidan nan."
Sororo Zeinabu tayi, tunaninta d'aya shine Huda yar Junaid ce, kenan hakan na nufin *tarihi ya maimaita kansa*? Junaid kuma da baisan kan maganar ba kallon Maryama yayi yace "Bani na haifeta ba Hajia, kawai dai ina matsayin ubanta ne."
Murmushi tayi ta kalli Maryama tace "To kinji meya fad'a? Dan haka ki sani ko da zai mayar da 'yarki a matsayin 'yarsa dole saina yarda da hakan kafin yasa hannu a takardar sheda."
Zeinabu ta fara kallo kafin Hajia tace "Ina so daga yau kar a sake kira min 'ya shegiya alhalin tana gidan ubanta, idan ba haka ba wallahi duk saina tono shegun gidan nan in ya so ayi duk wacce za ayi, Junaid dama na aureshi ne dan shi ya matsa sosai, ko da na bar gidanshi ba zanji zafi ba, dan har yanzu sana'ata na nan na jirana na d'ora daga inda na tsaya."
"To sai me? Ki koma kasuwancinki mana ni kuma a randa kuka rabu dashi a ranan zan d'aura masa aure da wata, dan in tabbatar miki ke banza ce wallahi." Cewar Hajia a hassale ita ma, tab'e baki tayi tace "Amma ki sani ba zai so zab'inki ba kamar yanda ya so ni."
Juyawa tayi ta fita, shi Junaid kawai mamaki yake, ashe dama haka take? Lallai zuciya bata mana adalci da take samu son wanda basu dace damu ba, ya juya zai bita Hajia tayi tsaki tace "Malohon banza, yarinya k'arama ta tsaya tana fad'a min magana a matsayina na uwar ubanka amma kana saurarenta, ai ko da ni baka sona ba za iya mayar mata da martani ba saboda ni kayi dan uwarka ma."
Saida ta kawar da kai tace "Hum! Shiyasa ake cewa kowane kare da ranar sa, yau da Ammar ne matarshi ta tsaya tana fad'a mana magana, wallahi ko 'yar sarkin Istanbul ce ita saiya zabgeta da mari sai dai a d'aureshi ko a kashe shi."
K'ala baice mata ba yayi tafiyarshi haka ma Zeinabu barin falon tayi, yana fita d'aki ya sameta zaune sai cika take, cikin fad'a yace "Mari ashe baki da mutumci? Uwar tawa da kakata kika gurzawa wannan rashin mutumcin? To wallahi ya zama na k'arshe, inba haka ba zan miki abinda zakiyi mamaki, dan ba zaki mayar dani sakarai ba."
Ya juya zai fita ta mik'e tace "To indai hakane ka fad'a musu kar wanda ya sake kiranta da shegiya, nan gidan ubanta ne ita ma, kuma a shirye nake da na bar gidan nan amma ita tana nan duk da bata da gadon ubanta."
Murmushin ko dai bata da hankali ya mata yace "Mari ban miki musu ba cewa ina kallon Huda kamar 'yar dana haifa, amma ba hakan zaisa ki ce nine uban ta ba."
Ita ma murmushin ta masa tace "Karka damu Junaid, da sannu zaka san waye ubanta indai har kakar can taka tana sarar kiranta shegiya."
Bai kula da abinda ta fad'a ba kawai ya bar gidan, *da yamma* kuma Jibril ke samun labarin abinda ya faru wajen Husseina, hankalinshi ya tashi sosai, dan haka daya shiga b'angarensu saiya fara wucewa b'angaren ta, Huda dake zaune k'ofar shiga tana wasa yace ta kira mishi ita, bayan ta fito ne rai b'ace yace "Maryamaashe baki da hankali? Akan me zaki musu rashin kunya saboda kawai kina ganin kina da wani sirri a hannunki, to dan Allah in kin cika babbar karuwa kije ki fad'a, ki fad'a sai me? Huda 'yata ce kuma na yarda zan karb'eta, amma kisan wani d'aya shine nima gado nayi, kinsan ko a wurin wa?"
Wani kallo take binshi da shi kamar bata fahimtar abinda yake fad'a, murmushi yayi yace "A gurin kakana mana, ko kuma nace kakanmu ni dake wato malam Rabi'u."
Saida ya had'e fuska ya nuna ta yace "Idan kika bar min Huda anan to ki sani Labaran ma zai koma wajen nashi uban, tunda abun babu mutumci."
Sama da k'asa ya bita da harara ya nufi hanyar b'angarenshi yana fad'in "Yar iska kai duk ki d'aga hankalin mutane, to kaina farau shiga gonar da bata hallata gareka ba."
Da kallo ta bishi, malam Rabi'u, kuma Labaran? Yana nufin malam ne ya haifi mahaifinshi? Kai ia ba zai yiwu ba? Malam daya tsani zina, dalilin da yasa kenan bata nemi taimakonshi ba sanda tayi ciki, dan tasan zai iya kasheta ma da duka, sai yanzu a nuna mata babban mutum kuma uba ace d'anshi ne, to ta yaya? Da wannan tunanin ta koma ciki ba tare data gamsu da abinda ya fad'a ba.
Yamma lik'is Amna ta shigo b'angaren Hajia, kai tsaye wajen Husseina ta nufa, har d'aki ta sameta tace "Hajia dan Allah ba kiyi ajiyar yakuwa ba?"
Dariya ta mata tace "Uwar kwad'ayi, akwai amma busassa ce tana madafa."
"Yawwa, ina zuwa." Ta fad'a tana nufa madafa, tana zuwa ta samu Zeituna suna aiki, ko da ta fad'a mata abinda ta zo yi tace "A'a koma duniyar Ammar, ki bari zan d'ora miki ita a wuta."
Saida ta rumgumeta ciki da shagwab'a tace "Nagode uwarmu, Allah ya barki ke da ubanmu."
Da murmushi kawai ta bita ta fita, tana fita ta d'ora mata, kafin ta tafasa ta gyara kayan had'inta, Amna kuma jin an fara kiran sallah yasa tayi alwala a d'akin Husseina tayi sallah, tana idarwa ta cire hijabi ta mik'e da niyyar zuwa ta gyara, sai ga Zeituna ta shigo da wata roba mai kyau ta mik'a mata tace "To aci lafiya duniyar Ammar."
Dariya tayi tace "Kai aunty Zeituna kin dai rik'e wannan sunan ke ma."
"Kamar yanda kike rik'e sunan uwata ba." Ta fad'a da dariya, bud'a robar tayi tace "Lahh! Aunty Zeituna yanzu gyara min kikayi?"
"Mun gama aiki ne da madafar za'a rufe sai kawai na k'arasa miki." Tana fad'a ta juya tana fad'in "Na tafi nayi sallah nima."
"Nagode aunty Zeituna."
Murmushi kawai tayi ta fita, ta zauna ta d'iba ta kai bakinta, wani masifar dad'i taji kamar zata tsinka harshenta ko yawu zasu dalolo mata, hannu tasa zata k'ara kaiwa Ammar ya shigo da sallama d'akin Husseina, Husseina data sallame ce ta amsa tare da Amna, yana k'arasa shigowa ta bud'e mishi hannu d'aya alamar ya rumgumeta, sunkuyowa yayi ya rumgumeta tare da manna mata suma a baki yana kallon kwanon hannunta, Husseina ya kalla yace "Hajajju anwuni lafiya?"
"Lafiya lau, har an sauko?" Ta fad'a da raha, bai iya amsa mata ba sai Amna da yace ma "Menene kike ci da yasa kika baro can?"
Shagwab'e fuska tayi tace "Duniyata yakuwa?"
Zaro ido yayi yace "Ya me?"
Baki sake ta sake cewa "Yakuwa."
Da k'arfi yasa hannu ya fizge robar yace "Ubaki ma, Allah baki cinta sai kace wata mayya, kina da k'aramin cikin ne zaki ci wannan abun."
Cikin kuka ta tara mishi hannu tace "Dan Allah yah Ammar taimaka ka ban kar yawuna su k'are."
"Sun jima basu k'afe ba, Allah ba zan baki ba."
Kallon Husseina tayi tace "Dan Allah Hajia ki ce ya bani, ina so na ci."
Da sauri ya fito da waya daga aljihu kawai ya d'ora a kunne ya juya zai fita yana fad'in "Hello, Hello, kai bana jinka."
Tsaf ya fice dan kar Husseina ma tayi magana, dariya ta mata tace "Kin gani ko, dan haka ki hak'ura kawai."
Girgiza kai tayi tace "Je ne peux pas wallay, bari na same shi."
Dariya ta mata tace "To kije, kinga idan da rabon kisha mari sai ki dawo kina kuka."
Tsayawa tayi daga d'aukar hijabin tace "Kuma fa hakane? Ba zai dakeni ba Hajia ai yanzu ya daina."
Saka hijabin tayi ta fita da sauri ta nufi b'angarensu, tana zuwa ta same shi zaune sai k'ara kallon yakuwar yake yana b'ata fuska, yana jin shigowarta ya d'aga kai ya sauke mata idonshi da suka bayar da yanayin k'araso na ci ubanki, cak ta tsaya tana kallonshi da tsoro tana d'an cukuikuye hijabinta, hannu ya tara mata tare da nuna mata cinyarshi yace "...
*Alhamdulillah*
14/10/2020 Γ 00:58 - Ummulkhairi: π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨
*BADAK'ALA*
π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨π©ββ€οΈβπ¨
*Labarin Gaske*
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
*Litattafan marubuciyar*
*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah)_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWUNA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._
*SADAUKARWA GA*
π¨βπ©βπ§βπ¦ _*AHALI NA*_π¨βπ©βπ§βπ¦
π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€
β *[ T.N.A]* βποΈ
_Bismillahir rahamanir rahim_